Price: ₦3,500.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: January 6, 2026
Details:
“Sirrin Kasuwanci a Yanar Gizo ga Yan Arewa” shi ne jagora na musamman da aka tsara domin matasa da ’yan kasuwa na Arewa su fahimci yadda ake cin gajiyar damar da ke cikin kasuwanci ta online.
Wannan littafi zai nuna miki/maka:
Yadda ake fara kasuwanci a yanar gizo ba tare da babban jari ba
Hanyoyin samun abokan ciniki (customers) a social media
Sirrin da yawancin masu kasuwanci basa fa?
Yadda ake yin branding, marketing, da kara samun riba
Hanyoyin kariya daga zamba (scam) da dabarun cin nasara
An tsara shi cikin sau?in fahimta domin ya dace da yan Arewa, musamman masu son yin cigaba ta hanyar digital skills da online business.
Wannan jagora zai taimaka maka ka fara, ka bun?asa, kuma ka tsare kasuwancin ka
a duniyar online.