Price: ₦10,000.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: January 18, 2026
Details:
? Ka Daina Jira Sa’a
? Ka Koyi Fasaha, Ka Fara Samun Ku?i Ta Intanet – Cikin Harshen Hausa
Shin kana cikin wa?anda:
Ke neman aiki amma ba ka samu ba?
Ke son samun ku?i daga wayarka ko laptop?
Ke jin ana maganar AI, online business, freelancing amma ba ka fahimta?
Ke tsoron fara online saboda ana koyarwa da English?
? Idan amsarka eh ce, to wannan course ?in naka ne.
? HAUSA DIGITAL SKILLS AND ONLINE BUSINESS
Ilimi da Zai Canza Rayuwarka
Wannan online course an ?ir?ire shi ne domin Hausawa da ke son:
Koyon fasahohin zamani
Fahimtar yadda ake maida ilimi zuwa ku?i
Gina online business mai ?orewa
Samun ‘yancin aiki daga ko’ina
? Ba sai kana da gogewa a baya ba
? Ba sai ka iya English sosai ba
? Abin da ake koya, ana aikatawa kai tsaye
? Me Zaka Koya?
A cikin course ?in nan, za ka koyi skills da ake biya da su a yau:
? Graphics Design
? Video Editing
? Blogging
? Affiliate Marketing
? AI Video Animation
? AI Video Creation
? AI Video Advert
Ba koyon suna kawai ba — za ka koyi yadda ake samun ku?i da su.
? Yaya Zaka Samu Ku?i Bayan Course?
Yin aiki ga ‘yan kasuwa
Freelancing (WhatsApp, Facebook, Fiverr, Upwork)
Kirkirar bidiyon talla
Monetization na YouTube & Facebook
Affiliate commissions
Gina naka online business
? Wannan ba labari ba ne — hanya ce ta aiki.
? Me Ya Sa Wannan Course Ya Bambanta?
? Ana koyarwa cikin harshen Hausa
? Practical ne, ba theory kawai ba
? An ha?a AI + Digital Skills + Kasuwanci
? An nuna maka yadda ake fara samun ku?i daga farko
? Ya dace da beginners da masu son ci gaba
? Wa Wannan Course Ya Dace Da Su?
Matasa masu neman sana’ar zamani
Dalibai
‘Yan kasuwa
Masu son aiki daga gida
Duk mai son dogaro da kai
Idan kana da waya + internet + niyya, ka isa ka fara.
?? Gaskiya Mai Daci
Idan ka ci gaba da jira:
Lokaci zai wuce
Dama za ta wuce
Wasu za su ci gaba, kai kuma ka tsaya
? Amma idan ka fara yanzu, nan gaba za ka gode wa kanka.
? Ka Fara Yanzu
? Yi Rijista Yanzu – Ka Fara Tafiyarka Zuwa Samun Ku?i Ta Intanet
? Koyarwa cikin Hausa
? Daga matakin farko
? Ilimi da ake juya shi zuwa ku?i
Hausa Digital Skills and Online Business
? Fasaha. Ilimi. Ku?i.