Price: ₦16,500.00
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: June 21, 2026
Details:
Blueprint to Automated Gain (BAG) shiri ne na koyarwa da aka tsara domin koya maka yadda ake samun ku?i ta hanyar amfani da hanyoyin talla na zamani. A cikin wannan kwas ?in za ka koyi:
1- Affiliate Marketing:- yadda ake tallata kayayyaki ko ayyuka domin samun riba.
2- Facebook da Instagram Ads:- yadda ake ?ir?ira da gudanar da tallace-tallace masu kawo sakamako.
3- WhatsApp Marketing:– yadda ake amfani da WhatsApp wajen jawo kwastomomi.
4- TikTok Ads:– yadda ake yin tallace-tallace a TikTok domin isa ga mutane da yawa da ha?aka kasuwanci.