3DAYS DIGITAL SKILLS MASTERY
Price: ₦5,000.00
Type: Course
Product Overview
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: October 1, 2026
Details: 3 DAYS DIGITAL SKILLS MASTERY - Ka Koyi Sana'ar Internet Da Zata Baka Kudi Kullum
Shin Kana Son Fara Samun Kudi A Internet Amma Baka San Ta Ina Zaka Fara Ba?
Yanzu haka duniya ta koma digital. Mutane suna samun dubbai a Facebook, YouTube, da sauran hanyoyi, amma kai kana kallo kawai?
COACH ABUBAKAR BABAGANA ya shirya maka 3 DAYS DIGITAL SKILLS MASTERY na musamman inda zai koya maka komai step-by-step, ko baka da kwarewa ko kadan!
MEYE ZAKA FAHIMTA A CIKIN KWANA 3?
? Module 1: AI Generation & ChatGPT - Yadda zaka yi amfani da AI don rubutu, hoto, da kuma samar da kudi
? Module 2: Facebook Ads Mastery - Sirrin yadda ake tallata kayan mutane a Facebook ka samu riba mai yawa
? Module 3: Affiliate Marketing - Ka sayar da kayan wasu ka karbi commission har 50% ba tare da ka mallaki kaya ba
? Module 4: Professional Video Editing - Ka koya yadda ake gyaran video da CapCut da sauran apps kamar pro
? Module 5: YouTube Automation - Yadda zaka bude channel ka samu kudi ba tare da ka fito da fuska ba
? Module 6: Web Design - Ka koya yadda ake website mai sauqi ka rika karbar N30k - N100k ga kowanne client
? Module 7: Graphic Design - Ka koya flyer da logo design da Canva ka fara karbar kudi
BONUS NA MUSAMMAN GA WADANDA SUKA YI REGISTER YANZU:
? BONUS 1: List na websites 20 da zaka rika samun aikin online
? BONUS 2: 100+ Canva Templates na kasuwanci
? BONUS 3: Video akan yadda ake bude PayPal da kuma karbar kudi daga waje
WA YAKE BUKATAR WANNAN CLASS DIN?
• Daliban makaranta da suke son side income
• Matasa marasa aikin yi
• Yan kasuwa da suke son tallata kasuwancinsu a online
• Duk wanda yake son ya koyi sana'ar zamanin
ME ZAKA SAMU BAYAN BIYA?
• Shiga Group na telegram na musamman •
Live Class a Zoom - zaka iya tambaya kai tsaye • Certificate bayan kammalawa
• Recording din dukkan darussan idan baka samu live ba
FARASHIN ASALI N50,000 ne, AMMA A YAU...
Domin ina son taimakawa yan uwana, na sa farashin akan ?5,000 KACAL!
Amma wannan farashin zai dawo N10,000 bayan kwana 2. Kada ka bari wannan damar ta wuce ka.
YADDA ZAKA YI REGISTER:
1. Danna ma?allin BUY NOW a nan
2. Ka biya ?5,000
3. Za a tura ka group din WhatsApp kai tsaye
LIMITED SLOTS - MU 100 NE KAWAI ZAMU DAUKA!
Danna BUY NOW yanzu ka fara tafiyar ka ta samun kudi a internet!